IQNA

Komitin Kare Musulmin Faransa Ya Mika Takaradr Kara A Gaban Kotu

17:33 - April 14, 2012
Lambar Labari: 2304521
Bangaren kasa da kasa; a ranar ashirin da hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya bayan wata takarda da ta samu ta cin mutunci da yiwa abubuwa masu kima da daraja na musulmi barazana komitin da ke bin diddigin lamuran da musulmi ke ciki a kasar Faransa ya shigar da kara a gaban kotu .


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar ashirin da hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya bayan wata takarda da ta samu ta cin mutunci da yiwa abubuwa masu kima da daraja na musulmi barazana komitin da ke bin diddigin lamuran da musulmi ke ciki a kasar Faransa ya shigar da kara a gaban kotu .An nakalto daga majiyar jaridar Le Figaro da ke fitowa a kasar Faransa cewa: Abdallah Zakari mai kula da ofishin bin lamuran da suka shafi musulmi ya bada labarin komitinsu ya shigar da kara a gaban kotu domin bin diddigin barazana d cin mutuncin da ake nunawa musulmi a wannan kasa.
984543
captcha