IQNA

An Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasar Tunisia

18:25 - April 15, 2012
Lambar Labari: 2305361
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a birnin Tunis na kasar Tunisia tare da halartar manyan malaman addini na kasar da kuma wasu alkalai na kasasheh larabawa da musulmi.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Kuwaitprize cewa, an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a birnin Tunis na kasar Tunisia tare da halartar manyan malaman addini na kasar da kuma wasu alkalai na kasasheh larabawa da musulmi wadanda suke gudanar da alkalanci a gasa ta duniya.

Musulmin kasar Tunisia suna daga cikin masu bayar da muhimmanci matuka ta fuskacin halartar gasa da ak egudanarwa a dukaknin kasasheh musulmi, kamar yadda suka kasance cikin masu wakiltar nahiyar Afirk ada ma kasashen larabawa airin wannan gasa, daga cikin kasashen da za su halarci gasar dai akwai kasashen Afirka da na larabawa da kuma na msuulmi.

A karo na uku a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a birnin Tunis na kasar Tunisia tare da halartar manyan malaman addini na kasar da kuma wasu alkalai na kasasheh larabawa da musulmi, kamar yadda hukumar tsarwa ayyukan gasar kur'ani ta kasar ta sanar.

985093


captcha