IQNA

An Kira Da A Shigar Da Kara Kan Haramtacciyar Kasar Isra'ila

18:24 - April 15, 2012
Lambar Labari: 2305362
Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a shigar da kara kan haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da ayyukan ta'addanci da take aikatawa kan palastinawa da kuma shishigi kan wurare masu tsarki da ke birnin Qods.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Palestine Info cewa, an yi kira da a shigar da kara kan haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da ayyukan ta'addanci da take aikatawa kan palastinawa da kuma shishigi kan wurare masu tsarki da ke birnin Qods maia lafarma.

Tun kafin wannan lokacin dai kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa suna yin kira da a dauki tsauraran matakai an ladabtarwa kan haramtacciyar gwamnatin yahudawan, wadda ta shahara a tarhinta wajen yin kisan gilla a kan fararen hula, musamman ma kanan yara da mat,a cikin yankunan Gaza da kuma gabar yamma da kogin Jordan.

Kungoyin kare hakkin dsan adan an afararen hula sun yi kira da a shigar da kara kan haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da ayyukan ta'addanci da take aikatawa kan palastinawa da kuma shishigi kan wurare masu tsarki da ke birnin Qods mai alfarma awajen musulmi da sauran mabiya a ddinai na sama.

985210


captcha