Bangaren siyasa da zamnatakewa, shugaban karamin ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Thailand ya bayyana cewa musulmin kasar suna da kyakkyawan tarihi a kasar sun kuma taka gagarumar rawa a cikin harkokin zamantakewar jama'a.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa shugaban karamin ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Thailand ya bayyana cewa musulmin kasar suna da kyakkyawan tarihi a kasar sun kuma taka gagarumar rawa a cikin harkokin zamantakewar jama'a a kasar kamar yadda ya tabbata a tarihinsu.
Kasar Thailand dai tan ada cikin mhmman kasashen a yankin Asia da take da yawan musulmi, duk kuwa da cewa idan aka kwatanta yawansu da sauran addinai sun e marassa rinjaye, amma kuma akwaio tasirinsu a cikin dukaknin lamurran zaman takewa da siyasar al'umamr kasar.
Mustafa Najjariyan shugaban karamin ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Thailand ya bayyana cewa musulmin kasar suna da kyakkyawan tarihi a kasar sun kuma taka gagarumar rawa a cikin harkokin zamantakewar jama'ar kasar ta Thailand.
986802