IQNA

Sirar manzon Allah Na Karfafa Zukatan Al'ummar Musulmi Da Imaninsu

22:10 - April 19, 2012
Lambar Labari: 2308203
Bangaren siyasa da zamantakewa, yada sirar manzon Allah a tsakanin al'ummar musulmi na da matukar muhimmanci wajen karfafa imaninsu da kuma tsayuwarsu kan koyarwa ta addini tare da taimaka wajen dinke baraka a tsakaninsu.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, shugaban bababr cibiyar fadakar malamai Akil Siraj ya bayyana cewa, yada sirar manzon Allah a tsakanin al'ummar musulmi na da matukar muhimmanci wajen karfafa imaninsu da kuma tsayuwarsu kan koyarwa ta addini tare da taimaka wajen dinke baraka a tsakaninsu, wanda kuma daman ta hanyar hakan ne makiya suke samun damar kutsawa a cikin musulmi.

Sirar manzon Allah tana cike da darussa ga dukaknin 'yan adama ta fuskoki da dama, da hakan ya hada da zamantakewa, siyasa kyawan dabi'u, gaskiya rikon amanakawaici kyauta tausayi taimako da dai sauran dunkanin kyawawan dabiu, wanda manon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yafi kowa misiltuwa da su a duniya.

Malamin ya ce yada sirar manzon Allah a tsakanin al'ummar musulmi na da matukar muhimmanci wajen karfafa imaninsu da kuma tsayuwarsu kan koyarwa ta addini tare da taimaka wajen dinke baraka a tsakaninsu cikin kankanin lokaci.

988454


captcha