IQNA

Taron Makon Fatima (AS) A Birnin Bujumbura Na Kasar Rwanda

20:06 - April 21, 2012
Lambar Labari: 2309358
Bangaren siyasa da zamantakewa, ana shirin gudanar da zaman taro mai suna makon Fatima (AS) a birnin Bujumbura fadar mulkin kasar Rwanda wanda mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi an kasar za su dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, ana shirin gudanar da zaman taro mai suna makon Fatima (AS) a birnin Bujumbura fadar mulkin kasar Rwanda wanda mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi na kasar za su dauki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar malamai da kuma masana da aka aike ma goron gayyata.

Wannan taro dai na daga cikin irin taruka da mabiyar tafarkin iyalan gidan manzon Allah suka saba gudanarwa a kowane lokaci, wanda kuma karamin ofishin jakadan jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke birnin yana taka gagarumar wajen shirya tarukan addinin muslunci.

Ana shirin gudanar da zaman taro mai suna makon Fatima (AS) a birnin Bujumbura fadar mulkin kasar Rwanda wanda mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi an kasar za su dauki nauyin shiryawa da gudanarwa domin kara fadakar da musulmi manufar kiran ahlul bait, wanda shi ne hakikanin kira na addini.

989646





captcha