IQNA

Samarwa Da Kafa Babbar Jami'ar Musulunci Da Samar Da Likitoci Domin Raya Kiwon Lafiya

Bangaren kiwon lafiya : shugaban kula da cibiyar kula da bincike da nazari na kur'ani da kuma hadiasai da kiwon lafiya ya bayyana cewa; dole a wannan lokaci da yanayi a samar da watni yanayi da dangantaka ta kiwon lafiya irin na addinin musulunci kuma dole a kokarta da kara himma wajan samar da asibici da zata rika samar da malaman kiwon lafiya na gari da kuma za su taimaka wajan kawarwa ko rage irin matsaloli barkatai da ake fama das u a wannan fanni na kiwon lafiya a kasashen musulmi.






Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: shugaban kula da cibiyar kula da bincike da nazari na kur'ani da kuma hadiasai da kiwon lafiya ya bayyana cewa; dole a wannan lokaci da yanayi a samar da watni yanayi da dangantaka ta kiwon lafiya irin na addinin musulunci kuma dole a kokarta da kara himma wajan samar da asibici da zata rika samar da malaman kiwon lafiya na gari da kuma za su taimaka wajan kawarwa ko rage irin matsaloli barkatai da ake fama das u a wannan fanni na kiwon lafiya a kasashen musulmi.Muhammad Mahdi Isfahani shugaban cibiyar gudanar da bincike da nazari a cikin kur'ani mai girma da kuma hadisai da kiwon lafiya ne a wata tattaunawa da ta hada shi da kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iranya yi wannan bayani tare da kara jaddada cewa a wannan lokaci ana mukata matuka gaya wajan samar da asibicin da za ta rika yaya malaman kiwon lafiya da inganta wannan bangare na kiwon lafiya a tsakanin kasashen musulmi.


990987