IQNA

Malaman Addini A Serilanka Sun Nuna Adawa Da Rusa Guraren Ibada

Bangaren siyasa da zamantakewa; Limaman juma'a da na masallatai da na guraren ibadar kiristoci na na buda a garin Dambulla na kasar Serilanka a ci gaba da nuna adawarsu da yadda ake rusa masu guraren ibadodinsu a ranar lahadi uku ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun gudanar da wata gagaramar zanga zanga.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musuluncin ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Limaman juma'a da na masallatai da na guraren ibadar kiristoci na na buda a garin Dambulla na kasar Serilanka a ci gaba da nuna adawarsu da yadda ake rusa masu guraren ibadodinsu a ranar lahadi uku ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya sun gudanar da wata gagaramar zanga zanga. Mahukumta a wannan garin sun fake da cewa wannan yanki da gidajen da aka gina a gurin an yi ba bias ka'ida ba lamarin da masu zanga zangar suka bukaci soke wannan doka cikin gaggauwa kuma abin lura a nan shi ne Adinai kamar addinin musulunci da addinin kiristanci da kuma na Buda sune manyan addinai da mutanan yankin suke yin riko das u kuma jagororin wadannan addinai nada tasiri mai girma a lamuran da suka shafi harkokin yau da kullum na al'ummar yankin.

991258