Bangaren kasa da kasa, kafofin yada labarai na kasar Kuwait sun bayar da himma matuka a wannan karon wajen daukar gasar tare da nuna tag a sauran al'ummar kasar ta hanyoyin sadarwa da suka hada da gidajen talabijin radiyoyi da kuma jaridu da sauransu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakato daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dilalncin labaran kasar Kuwait KUNA cewa, kafofin yada labarai na kasar Kuwait sun bayar da himma matuka a wannan karon wajen daukar gasar tare da nuna tag a sauran al'ummar kasar ta hanyoyin sadarwa da suka hada da gidajen talabijin radiyoyi da kuma jaridu da sauransu da suka hada da hanyoyin sadarwa na yanar gizo.
Kasar Kuwait dai tana daukar nauyin wannan gasa ta kur'ani da ake gudanarwa a matasayi na kasa da kasa a karo na uku, gasar da ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da larabawa, da suka hada da malamai gami da alkalai suke sanya ido kan yadda ake gudanar da gasar.
Bayanin y ace kafofin yada labarai na kasar Kuwait sun bayar da himma matuka a wannan karon wajen daukar gasar tare da nuna tag a sauran al'ummar kasar ta hanyoyin sadarwa da suka hada da gidajen talabijin radiyoyi da kuma jaridu da sauransu da nufin kara fito da matsayin gasar a idon duniya.
992377