IQNA

Yan Shi'a A Kasar tailand Sun Gudanar da Taron Tunawa Da Shahadar Fatima (AS)

Bangaren siyasa da zamantakewa; yan shi'a a kasar Tailand a ranekun baiyar da shidda ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a a daya daga cikin fitattun masallatan wannan kasa sun gudanar da taro na tunawa da irin wannan rana ta zagayowar irin wannan rana da a cikinta Fatimatul Zahra (AS) ta yi shahada .



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: yan shi'a a kasar Tailand a ranekun baiyar da shidda ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a a daya daga cikin fitattun masallatan wannan kasa sun gudanar da taro na tunawa da irin wannan rana ta zagayowar irin wannan rana da a cikinta Fatimatul Zahra (AS) ta yi shahada . Aa wajan wanan taron karawa juna sani da kuma daukan alkawali malamai dam asana sun gabatar da jawabai da hudubobi da suka shafi addinin musulunci ,dangane da faloli da kyawawan dabi'u da zaluncin da aka awatar da darasin da ke cikin haka da kuma dalilan da suka kai tad a yin shahada a matsayinta na sarauniyar matan duniya kuma daya daga cikin manyan kuma jagororin addinin musulunci kuma daga karshe aka yi zaman juyayin rashin wannan baiwar Allah.
994121