Bangaren kasa da kasa;hukumar kasa da kasa ta yi Allah wadai da tofin Allah tsine da bayyana cewa wani abu ne dab a zai taba yuyuwa ba a ci gaba da yi wa malaman addini a birnin Najaf na Iraki da ofishoshinsu barazana da kai wa wakilansu hari a wani lokaci da sunan yaki da ta'addanci kuam ba za su taba yarda da wannan aiki na yaudara da fakewa da wata manufa domin cimma wata manufa mafi muni.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: hukumar kasa da kasa ta yi Allah wadai da tofin Allah tsine da bayyana cewa wani abu ne dab a zai taba yuyuwa ba a ci gaba da yi wa malaman addini a birnin Najaf na Iraki da ofishoshinsu barazana da kai wa wakilansu hari a wani lokaci da sunan yaki da ta'addanci kuam ba za su taba yarda da wannan aiki na yaudara da fakewa da wata manufa domin cimma wata manufa mafi muni.An nakalto daga majiyar labarai ta Nun da ke kusa da hukumar kasa da kasa mai yaki da ta'addanci cewa a ranar bakawai ga watan Ordebehesht sheka ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fitar da wata sanarwa da bayani da a ciki ta ke yin Allah wadai da hare haren ta'addanci da ake ke wa ofisoshin manyan maraji'ai kamar Ayatullahi Uzma basher Najafi,Ayatullahi Uzma Muhammad Ishak Fayyad kuma kafin su an kai irin wadannan hare hare a kan ofishin Ayatullahi Uzma Sistani kuma cikin fushisuka yi Allah wadai da yadda aka kai wa irin wadannan ofisoshi hari da yi masu barazana da cewa wannan wani jan layi ne da hadari ne taba su kuma bai dace ba. Har ila yau hukumar ta ce wannan wani makirci ne da neman yawo da hankalin mahukumta da al'ummar kasar ta Iraki ne.
994202