Bangaren al'adu da fasaha:a karon farko mujallar musulunci ta Nabil Da abukansa a cikin harshen Portigal da cibiyar musulunci a kasar Brazil ta fitar a ranar hudu ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fito kuma mujalla c eta musamman ga yara kanana har ila yau an nuna wannan mujallar ce a masallacin Muhammad manzon allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka a garin Koritiba a lardin Sano Panolo .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: karon farko mujallar musulunci ta Nabil Da abukansa a cikin harshen Portigal da cibiyar musulunci a kasar Brazil ta fitar a ranar hudu ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fito kuma mujalla c eta musamman ga yara kanana har ila yau an nuna wannan mujallar ce a masallacin Muhammad manzon allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka a garin Koritiba a lardin Sano Panolo . Wannan mujalla ta kumshi abubuwa masu yawa kuma masu kayatarwa tare da kawo labarin wani yaro mai suna Nabil kuma a daidai lokaci guda shi musulmi ne kuma mai hazaka da ke rayuwa a kasar Brazil tare da uwayensa kuma a kullum bay a wasa da harkokin addini kamar sallah da azumi da hukumce hukumce na addini.
994187