IQNA

A Nijni Nukurod Na Kasar Rasha Ne Za A Gudanar da Gasar Kiran Salla

Bangaren siyasa da zamantakewa;a nan ba da jimawa ba ne za a gudanar da matakin karshe na gasar kiran salla a babban masallacin birnin .



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a nan ba da jimawa ba ne za a gudanar da matakin karshe na gasar kiran salla a babban masallacin birnin . Hukumar da ker kula da harkokin musulmi da addinin musulunci a wannankasa ta Rasha c eta bayyana cewa; a wannan matakin karshe na kiran salla za a samu halartar malamai da wadanad suka yi fice da taka rawa wajan nuna iya kiran salla a wannan kasa da haka ya bas u sa'ar kai wag a zagaye na karshe musamman saboda yadda suka taka rawa a zagayen na kusa da na karshe. Yan makaranta da dalibai a yankuna da garuruwa daban daban ne na kasar suka yi sad a samin damar shiga wannan gasar kuma akwai kyautuaka masu yawa kuma masu armashi da aka warewa wadanda suka lashe wannan gasar.

994184