IQNA

An Gabatar Da Asusun Karbar Zakka A Kazakistan

Bangaren siyasa da zamantakewa: a wani buki na musamman ne da a gabatar a yankin Atirao na jamhuriyar Kazakistan an kaddamar da wani asusun karba da ajiye zakka .



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a wani buki na musamman ne da a gabatar a yankin Atirao na jamhuriyar Kazakistan an kaddamar da wani asusun karba da ajiye zakka . Wannan buki na musamman na nuna wannan asusun karbar zakka an gudanar das hi ne tare da halartar Baligabait Mirza uf shugaban ofishin da ke kula da harkokin addini da na musulmi da kuma Nurbek Esmaganbet shugaban asusun musulunci da zakka da ajiyar kaddara Saadi Uf kuma limamin babban masallacin wannan yanki har ila yau yan jarida da kafafen watsa labarai ba a barsu a baya ba a wanna buki da aka gudanar a ranar uku ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.

994178