IQNA

Birnin Masko Ne Ya Dauki Nauyin Baje Kolin Kayan Sanyawa Na Musulmi

zamantakewa;A ranar ashirin da daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne za a gudanar da kasuwar baje kolin kayan sanyawa da dangoginsu na musulmi musamman da kwararru a wannan fanni kuma fitattu da matasa suka gabatar kuma a birnin Masko fadar mulkin kasar Rasha ne za a gudanar da wannan kasuwar baje kolin.

Bangaren siyasa da zamantakewa;A ranar ashirin da daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne za a gudanar da kasuwar baje kolin kayan sanyawa da dangoginsu na musulmi musamman da kwararru a wannan fanni kuma fitattu da matasa suka gabatar kuma a birnin Masko fadar mulkin kasar Rasha ne za a gudanar da wannan kasuwar baje kolin.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: A ranar ashirin da daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne za a gudanar da kasuwar baje kolin kayan sanyawa da dangoginsu na musulmi musamman da kwararru a wannan fanni kuma fitattu da matasa suka gabatar kuma a birnin Masko fadar mulkin kasar Rasha ne za a gudanar da wannan kasuwar baje kolin.
994532