IQNA

Fitar Mutane A Zabukan Da Aka Gudanar Na ‘Yan Majalisar Babban Ci Gaba Ne

19:30 - April 30, 2012
Lambar Labari: 2315451
Bangaren siyasa, babban sakataren jam’iyyar msuulunci a kasar Iran ya yi nuni da cewa irin yadda mutane suka fito kwansu da kwarkwatarsu a lokacin gudanar da zaben ‘yan majalisa a watanni da suka gabata hakan wani babban ci gaba ne ta fuskar siyasa a kasar kuma yana nuna cewa a zabe mai zuwa mutane a shirye suke.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, babban sakataren jam’iyyar msuulunci a kasar Iran ya yi nuni da cewa irin yadda mutane suka fito kwansu da kwarkwatarsu a lokacin gudanar da zaben ‘yan majalisa a watanni da suka gabata hakan wani babban ci gaba ne ta fuskar siyasa a kasar kuma yana nuna cewa a zabe mai zuwa mutane a shirye suke su kada kuriunsu a zaben shugaban kasa mai zuwa.
Cibiyar kula da ayyukan raya harkokin al’adu da na addinin muslunci a yankin palastine ta sanar cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ia sun kai wani samame kan al’ummar yankin a cikin masallacin Qods mai alfarma a daren jiya a lokacin da ake gudanar da salla.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karon farko da aka ga sojojin yahudawan sahyuniya suna kai irin wannan farmaki ba, lamarin da ya tunzura mutane da fusata su, amma dai ba biye musu ba wajen yin bata kashi ba.
Babbar cibiyar kula da ayyukan raya harkokin al’adu da na addinin muslunci a yankin palastine ta sanar cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ia sun kai wani samame kan al’ummar yankin a cikin masallacin Qods mai alfarma a cikin makon jiya.
Hatamtacciyar tana da shirin gina wasu dubban matsugunnan yahudawa ‘yna kaka gida acikin yankunan palastinawa da ke gabacin birin Qods, duk kuwa da kiran da kasashen yammaci suka yi da a guji hakan.
995493


captcha