Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan rashin imani da dabbanci da mahukuntan kasar Bahrain suke dauke kan farren hula masu zanga-zangar lumana domin neman sauyi ta hanyar lumana ba su ja da baya wajen ci gaba da nunawa duniya manufarsu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-quds cewa, duk da irin matakan rashin imani da dabbanci da mahukuntan kasar Bahrain suke dauke kan farren hula masu zanga-zangar lumana domin neman sauyi ta hanyar lumana ba su ja da baya wajen ci gaba da nunawa duniya manufarsu wadda aka juya tad a sunan mazhabanci.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan mataki da mauhukuntan kasar ta Bahrain suke dauka na rashin imani ya samu wurin zama saboda cikakken goyon bayan da gwamnatocin Amurka da Isra'ila suke baiwa mahukuntan kasar ta Bahrain domin murkushe fararen hula, wanda kuma har yanzu hakan bai kai ga nasara ba, domin kuwa kashe su bai kara musu komai ba illa kumaji da turjewa.
Daya daga cikin masu gwagwarmayar Bahrain ya seda cewa duk da irin matakan rashin imani da dabbanci da mahukuntan kasar Bahrain suke dauke kan farren hula masu zanga-zangar lumana domin neman sauyi ta hanyar lumana ba su ja da baya wajen ci gaba da nunawa duniya manufarsu ta zaman lafiya da neman hakkokinsu da aka haramta musu.
997462