Bangaren siayasa da zamantakewa, mai baiwa jagoran juyin juya halain muslunci shawar kan harkokin siyasa ya bayyana cewa fadakar da al’ummar musulmi ta yi a wannan lokacin babbar manuniya kan yadda addini ya yi tasiri a cikin zukatan al’umma a wannan zamani da kuma son su samu ‘yanci na addini.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, mai baiwa jagoran juyin juya halain muslunci shawar kan harkokin siyasa ya bayyana cewa fadakar da al’ummar musulmi ta yi a wannan lokacin babbar manuniya kan yadda addini ya yi tasiri a cikin zukatan al’umma a wannan zamani da kuma son su samu ‘yanci na addini da zai tafiyar da rayuwarsu.
za a gudanar da wani zaman taro domin samar da fahimtar juna tsakanin mabiya ddinin muslunci da kuma mabiya addinin kiristanci da ma sauran addinai a birnin London na kasar Birtaniya tare da halartar malamai da masana daga sassa na kasar da ma wasu kasashen ketare.
Wannan zaman taro yana daya daga cikin muhimamn taruka da kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al’adu na muslunci ke shirin shiryawa abirnin na London, kuma ya samu karbuwa daga mutane da dama da aka aike musu da goron gayyatar halartar taron, musamman ma masana da malaman addinin muslunci na kasar da kuma wasu kasashen musulmi da na larabawa.
Gudanar da wani zaman taro domin samar da fahimtar juna tsakanin mabiya ddinin muslunci da kuma mabiya addinin kiristanci da ma sauran addinai a birnin London na kasar Birtaniya tare da halartar malamai da masana daga sassa na kasar da ma wasu kasashen turai da suke makwaftaka.
998445