Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila tana yin wasan kura yadda tag a dama da gidan sarautar Saudiyya wadda a halin yanzu take aiwatar da dukkanin siyasar yahudawan sahyuniya ayankin gabas ta tsakiya da ma sauran kasashen musulmi da na larabawa baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, da dama daga cikin masan harkokin siyasa na duniya sun yi amannar cewa, haramtacciyar kasar Isra'ila tana yin wasan kura yadda tag a dama da gidan sarautar Saudiyya wadda a halin yanzu take aiwatar da dukkanin siyasar yahudawan sahyuniya ayankin gabas ta tsakiya da ma sauran kasashen musulmi da na larabawa baki daya da nufin dadawa Amurka da sauran kasashen yammaci.
Bayanin ya ci gaba da cewa, gidan sarautar Ali saud wadnda gwamnatin mulkin mallakar Birtaniya ta kafa ya yi hidima da dukaknin dukiyar musulmin kasar wajen dada wa yahudawa da Amurka, kamar yadda wannan gidan sarauta ya yi amfani da wannan dukiya wajen yada mummunar akidar nan ta wahabiyanci da raba kan al'ummar musulmi, tare da kawo fitina atsakaninsu domin kawai makiya su samu damar shimdida ikonsu a kansu.
Haramtacciyar kasar Isra'ila tana yin wasan kura yadda tag a dama da gidan sarautar Saudiyya wadda a halin yanzu take aiwatar da dukkanin siyasar yahudawan sahyuniya ayankin gabas ta tsakiya da ma sauran kasashen musulmi da na larabawa baki daya kamar dai yadda ake gani a halin yanzu a siyasar Saudiyya.
1001056