Bangaren kasa da kasa;fadakarwar musulmi ta kumshi abubuwa uku rubuce rubuce masu amfani da fadakarwa da suke bayani kan abubuwa na asasi kuma duk wani bayani day a shafi sauyi da canje canje a wannan yanki dole ya kumshi da yin la'akari da wadannan abubuwa uku.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: fadakarwar musulmi ta kumshi abubuwa uku rubuce rubuce masu amfani da fadakarwa da suke bayani kan abubuwa na asasi kuma duk wani bayani day a shafi sauyi da canje canje a wannan yanki dole ya kumshi da yin la'akari da wadannan abubuwa uku.Amin Hatit malamin jami'a da ke koyar da ilimin sanin zamantakewa al'ummar a jami'ar kasar labanon a wani zama na fadakarwar musulmi da kuma makomar kungiyoyin gwagwarmaya na hizbullahi da Hamas da jihadul islami da aka gudanar a ranar sha bakwai ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a dakin taro na fadakar da musulmi a kasuwar baje kolin littafi ta kasa da kasa da ake gudanarwa a halin yanzu a birnin Tehrain ya bayyana cewa' ana bukatar hadin kai da fahimtar juna a yanzu da kuma yanci da kawo karshen yin dogaro da ma'abuta girman kai sai kuma a rungumi lamarin day a shafi Palasdinu kuma wannan su ne abubuwa uku day a zama waji a yi aiki das u a matsayin gimshiki da madogara ta fadakar da musulmi.
1001793