Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kungiyar Ikhwanul musulimin ta kasar ya fasa kwai kan batun kudaden da gwamnatin Saudiyya ta yi alkawalin bayawar matukar za a saki Husni Mubarak tsohon shugaban kasar da aka hambarar daga kan karagar mulki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Alalam cewa mataimakin shugaban kungiyar Ikhwanul musulimin ta kasar ya fasa kwai kan batun kudaden da gwamnatin Saudiyya ta yi alkawalin bayawar matukar za a saki Husni Mubarak tsohon shugaban kasar da aka hambarar daga kan karagar mulki.
Bayanin ya ci gaba da cewa dan takarar kungiyar ikhwanul musulmin wanda hukumar zaben kasar Masar ta cire sunansa daga cikin jerin sunayen 'yan takara saboda rashin cika sharudda Kheiirat shatir ya bayyana cewa, Saudiyya tana fadin tashin ganin an saki babba amininta Husni Mubarak, wanda ya gallazawa al'ummar masar.
mataimakin shugaban kungiyar Ikhwanul musulimin ta kasar ya fasa kwai kan batun kudaden da gwamnatin Saudiyya ta yi alkawalin bayawar matukar za a saki Husni Mubarak tsohon shugaban kasar da aka hambarar daga kan karagar mulki bayan kwashe tsawon shekaru yana mulkin kama karya kan al'umma.
1005106