Bangaren kasa da kasa; yawancin Amerika na fahimta da kollon lamarin day a shafi ko yake da dangantaka da al'ummar palasdinu ta hanyar littafai ,makaloli, da fina-finai da labarai na bangare daya dalilin day a sa sun kasa gane gaskiya da hakikanin abubuwan da ke wakana a palasdinu da irin zalunci da dannniyar da ake nunawa al'ummar palsdinu a yau shekara da shekaru saboda haka ana bukatar kawo sauyi da canji a cikin yadda amerikawa ke kollo da fahimtar lamarin day a shafi Palsdinu.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; yawancin Amerika na fahimta da kollon lamarin day a shafi ko yake da dangantaka da al'ummar palasdinu ta hanyar littafai ,makaloli, da fina-finai da labarai na bangare daya dalilin day a sa sun kasa gane gaskiya da hakikanin abubuwan da ke wakana a palasdinu da irin zalunci da dannniyar da ake nunawa al'ummar palsdinu a yau shekara da shekaru saboda haka ana bukatar kawo sauyi da canji a cikin yadda amerikawa ke kollo da fahimtar lamarin day a shafi Palsdinu.A kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa da ake gudanarwa a kowace shekara a wannan karo na a nan tehrai ana ci gaba da gudanar da ita karo na ashirin da biyar kuma a nuna wani littafi da aka rubuta a cikin harshen turancin Ingilishi mai suna Palsdinu a daidaita ta kuma an nuna wannan littafi ne a dakin taro na fadakarwar musulmi a wannan guri na kasuwar baje kolin littafai da kuma littafin ya kumshi bayanai masu gamsarwa iri iri da suka shafi lamarin Palasdinu da kuma yadda ake danne al'ummar ta Palasdinu. Har ila yau ya yi bayani dangane da yadda haramtacciyar kasar Isra'ila a tsawon tarihi ke zalunta da danne al'ummar Palsdinu bva tare da kasashen duniya da kungiyoyi na kasa da kasa sun yin wani yunkuri kan wannan lamari.
1004205