Bangaren al'adu da fasaha, an ashirin gudanar da wani babban taro na tunawa da jagoran juyin juya halin muslunci a jamhuriyar musulunci ta Iran marigayi Imam Khomenei wanda babbar majalisar malaman addinin muslunci ta kasar za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an ashirin gudanar da wani babban taro na tunawa da jagoran juyin juya halin muslunci a jamhuriyar musulunci ta Iran marigayi Imam Khomenei (RA) wanda babbar majalisar malaman addinin muslunci ta kasar za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa domin nuwa wa duniya irin wannan fasaha.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan baje koli yana samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, inda baya ga nuna wasu daga kayayyaki na fasaha, an nuna wasu littfai da aka rubuta da suke bayani kan tarihin addinin muslunci da kuma irin gagarumar gudunmawar day a bayar wajen shiryar dad an adam da yi masa hannunka mai sanda.
An gudanar da wani babban taro na tunawa da jagoran juyin juya halin muslunci a jamhuriyar musulunci ta Iran marigayi Imam Khomenei wanda babbar majalisar malaman addinin muslunci ta kasar fghanistan za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a cikin makon nan da muke ciki.
1008853