IQNA

Musulmin kasar Birtaniya Za Su Gudanar Da Maulidin Imam Ali (AS)

21:21 - May 16, 2012
Lambar Labari: 2327696
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya suna shirin gudanar da wani bababn taro na maulidin shugaban muminai na duniya Imam Ali dan Abu Talib (AS) a ranar goma sha uku wata Rajab da nufin raya wannan rana mai albarka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ic-el cewa musulmin kasar Birtaniya suna shirin gudanar da wani bababn taro na maulidin shugaban muminai na duniya Imam Ali dan Abu Talib (AS) a ranar goma sha uku wata Rajab da nufin raya wannan rana mai albarka wanda taron zai samu halartar malamai dam asana dagga sassa na kasar.
Babar cibiyar kula da harkokin mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar Birtaniya ce za ta dauki nauyin shirya wannan babban taro mai albarka, kamar yadda ta saba yia shekarun baya, amma a wannan karon shirin taron zai babnbanta da sauran lokuta kamar dai yadda wasu majiyoyi na kungiyar suka bayyana.
Musulmin kasar Birtaniya suna shirin gudanar da wani bababn taro na maulidin shugaban muminai na duniya Imam Ali dan Abu Talib (AS) a ranar goma sha uku wata Rajab da nufin raya wannan rana mai albarka wadda take da muhimamnci ga dukkanin mabiya addinin muslunci na duniya baki daya.
1008422
captcha