IQNA

Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan manzon Allah Na Samun Goyon Baya A Kasar Turkiya

18:16 - May 17, 2012
Lambar Labari: 2328049
Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa tsarkaka suna samun goyon baya a kasar Turkiya saboda saninsu da aka yi da gaskiya da hkima acikin dukaknin lamarransu na siyasa da zamantakewa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a halin yanzu mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa tsarkaka suna samun goyon baya a kasar Turkiya saboda saninsu da aka yi da gaskiya da hkima acikin dukaknin lamarransu na siyasa da zamantakewa da rashin amincewa da tsatsauran ra’ayi ko kafirta wasu daga cikin musulmi.
Gwamnatin Turkiya karkashin gwamnatin pira ministan kasar Rajab tayyib Ardugan ta mayar da siyasarta ta bangaranci da taimakon yan ta’adda da suke da danganta da mummunar kungiyar nan ta alkaida, wadda ta taka gagarumar rawa wajen bata sunan musulmi da addinin muslunci a duniya, daga ciki kuwa har da yadda Ardugan yake baiwa yan ta’’adan Syria mafaka domin kai hare-haren ta’addanci a cikin kasar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa tsarkaka suna samun goyon baya a kasar Turkiya saboda saninsu da aka yi da gaskiya da hkima acikin dukaknin lamarransu na siyasa da zamantakewarsu da sauran jama’a.
1009721
captcha