IQNA

Ana Sake Ginawa Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan manzo Masallatansu A pakistan

20:53 - May 19, 2012
Lambar Labari: 2329322
Bangaren siyasa da zamantakewa, ana sake gina wa mabiyar tafarkin iyalan gidan manzon Allah masallatansu da ‘yan ta’adda suka rusa a yankuna daban-daban na kasar Pakistan wanda ciyar Amal ta kasar da kuma cibiyar Imam Hussain ta kasar Kuwait suka dauki nauyin ginawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa ana sake gina wa mabiyar tafarkin iyalan gidan manzon Allah masallatansu da ‘yan ta’adda suka rusa a yankuna daban-daban na kasar Pakistan wanda ciyar Amal ta kasar da kuma cibiyar Imam Hussain ta kasar Kuwait suka dauki nauyin ginawa a yankuna uku na kasar da suka hada Benjab.
An bayar da lasisi ga kungiyoyin addinin muslunci kimanin arba’in da bakwai 47 domin gudanar da ayyuaknsu cikin izini a kasar Tajikistan kamar dai yadda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta sanar a cikin wani bayani da ta fitar.
A karon farko ana shirin gudanar da wani shiri da aka kira da yunkurin nuna goyon baya ga masallacin Qods ta hanayar sadarwa wanda hakan shi ne karon farko da masana a wannan bangaren za su gudanar da irin wannan shiri a mataki na kasa da kasa.
Ita kuwa kungiyar kasashen musulmi ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da haramtacciyar kasar Isra’ila kan harin ta’addancin da ta kai masallatan musulmi palastina a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a cikin wannan mako da muke ciki.
1010502
captcha