IQNA

Burin Raya Ranar Mata Ta Duniya Shi Ne Isar Da Sako Da Mutunta Mata A Duniya

18:36 - May 21, 2012
Lambar Labari: 2331023
Bangaren ilimi da nazari: buri da manufar raya ranar mata ta duniya shi ne isar da sako da saran mutanen duniya maza su kara mutunta matsayin da Allah ya bawa mace yayin da ita kuwa mace ta kara kare mutuncinta da matsayin da Allah ya bada da kuma addinin musulunci ya bata ta kara tsoron Allah da kiyaye mutuncinta musamman mace musulmi wannan yafi rataya a wuyanta na kare mutuncinta da darajarta a tsakanin sauran takwarorinta mata a fadin duniya.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: buri da manufar raya ranar mata ta duniya shi ne isar da sako da saran mutanen duniya maza su kara mutunta matsayin da Allah ya bawa mace yayin da ita kuwa mace ta kara kare mutuncinta da matsayin da Allah ya bada da kuma addinin musulunci ya bata ta kara tsoron Allah da kiyaye mutuncinta musamman mace musulmi wannan yafi rataya a wuyanta na kare mutuncinta da darajarta a tsakanin sauran takwarorinta mata a fadin duniya.Abas Famuri na kusa da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci tai ran a birnin Lahur a wani taro da aka gudanar dangane da hakkoki da matsayin mace a musulunci da kuma rawar da take takawa a tsakanin al'umma da rayuwa ta zamantakewa a daidai wannan lokaci na tunawa da ranekun haifuwar shugabar matan duniya Fatmatul Zahra (AS) a Otel din Awara da ke birnin ya bayyana cewa; burin raya wannan rana ta mata a duniya shi ne isar da sako da matsayin mace da kuma darajar da Allah ya bata a tsakanin al'umma kuma dole wajibi sauran al'ummomi su mutunta mace da bata matsayin da Allah ya bata ita ma kuma ta kare matsayinta.
1012083

captcha