Bangaren kasa da kasa:kasar Masar a yan kwanakin nan tana fuskantar gagaramin sauyi na demokradiya da fuskantar zabe mafi girma a tarhin kasar kuma wannan zabe wani babban kalubale ne a ciki da wajan kasar domin wani zakaran gwajin dafi ne kuma ko yaya sakamakon zaben zai kasance wani babban x=cikas ne ga gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila kuma makomarsu da hulda tsakanin kasar Masar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ba za ta kasance kamar dab a sai mai abin da yafi haka kumci.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: kasar Masar a yan kwanakin nan tana fuskantar gagaramin sauyi na demokradiya da fuskantar zabe mafi girma a tarhin kasar kuma wannan zabe wani babban kalubale ne a ciki da wajan kasar domin wani zakaran gwajin dafi ne kuma ko yaya sakamakon zaben zai kasance wani babban x=cikas ne ga gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila kuma makomarsu da hulda tsakanin kasar Masar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ba za ta kasance kamar dab a sai mai abin da yafi haka kumci. Daga cikin yan takarar kowanne na nuna matsayinsa na yanke alaka da kuma yin dubi a cikinta matukar ya lashe zabe kuma daga cikin yan takarar da ke kan gaba tuni wasu suka bayyana aniyarsu a fili ya yin fatali da duk wata yarjejeniya da alaka da gwamnatocin da suka gabata suka kulla da gwamnatocin haramtacciyar kasar Isra'ila domin irin yarjejeniyoyin da ka kula na zalunci ne da danniya da babakere da kuma cin mutunci da take hakkokin al'ummar kasar ta Masar da aka santa a tsawon tarihi a ciki da wajan kasar.
1011495