Bangaren siyasa:wakilin jagoran juyin juya halin musulunci kuma babban sakataren komitin koli na tsaron kasa a lokacin day a ke ganawa da babban shugaban hukumar kasa da kasa mai kula da makamashin nukliy ya jaddada cewa; fatawar da jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya fitar kan haramta mallakar makamin nukliya a matsayinsa na makamin da ke kisan kiyashi wata babbar dama c eta kwabe makaman nukliya a duniya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: wakilin jagoran juyin juya halin musulunci kuma babban sakataren komitin koli na tsaron kasa a lokacin day a ke ganawa da babban shugaban hukumar kasa da kasa mai kula da makamashin nukliy ya jaddada cewa; fatawar da jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya fitar kan haramta mallakar makamin nukliya a matsayinsa na makamin da ke kisan kiyashi wata babbar dama c eta kwabe makaman nukliya a duniya.Aiki da wannan fatawa zai taimaka wajan kawar da makaman nukliya a duniya da kuma amfani da wannan fatawar wajan kwabe makaman nukliya a duniya kuma hakan ko shakka babbu zai taimaka da kara karfin gwagwarmaya da tashi fadin da ake yi na ganin an raba duniya da makaman nukliya da kuma samar da kwanciyar hankali da nucuwa a tsakan kasashen duniya gwamnatoci ,hukumomi na kasa da kasa na yankin da kungiyoyi da kuma al'ummomin duniya .
1013937