IQNA

Jami’ar Zaitunah Ta Kasar Tunisia Za Ta Fara Daukar Dalibanta A Cikin Agusta

19:31 - May 23, 2012
Lambar Labari: 2332800
Bangaren kasa da kasa, jami’ar muslunci ta kasar Tunisia mai suna Zaituna za ta fara daukar daliban da suka sayi fam dinta kuma suka cika sharuddan da ake bukata na karatu wadanda a za su fara karatu a cikin watan wannan shejkara da muke ciki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na business news cewa, jami’ar muslunci ta kasar Tunisia mai suna Zaituna za ta fara daukar daliban da suka sayi fam dinta kuma suka cika sharuddan da ake bukata na karatu wadanda a za su fara karatu a cikin watan wannan shejkara da muke ciki ta dubu biyu da goma sha biyu.
Wasu daga cikin masana sun yi imanin cewa farkawar da al’umma ta yi a wannan zamani hakan jefa gwamnatin kasar Amurka cikin wani yanayi na rudu da rashin sanin makomar lamurra domin kuqwa ka iya Amurka da tsarinta na jari hujja rushewa, musamman ma ganin cewa hatta mutanen kaasar Amurka ba a bar su baya wajen nuna rashin amincewa da wannan tsari na zalunci da ke tafiyar da kasarsu.
Tun bayan da mutanen kasashen larabawa suka fara bore a arewacin Afirka al’ummar Amurka ta mike tsaye wajen ganin ita ma ta kwato hakkokinta, yayin da kuma ita gwamnatinsu ta ke ganin ta yi babbar asara ta wasu daga cikin shugabannin larabawa masu kare manufofinta musamman a Masar da Tunisia, lamarin da har yanzu ba ta san inda ya dosa ba.
Farkawar da al’umma ta yi a wannan zamani hakan jefa gwamnatin kasar Amurka cikin wani yanayi na rudu da rashin sanin makomar lamurra domin kuqwa ka iya Amurka da tsarinta na jari hujja rushewa a lokuta masu zuwa a nan gaba, domin kuwa duniya ta gaji da zaluncin Amurka.
1013967

captcha