Bangaren kiwon lafiya: shugaban bangaren bincike na ilimi da hadisai, da kur'ani da kiwon lafiya yayi bayani kan cewa akwai ruwayoyi dubu sha daya da aka ruwaito daga limaman tsarki (AS) da suka shafi kiwon lafiya: kuma daga cikin wadannan ruwayoyi an fitar da wadanda akwai shakku a cikinsu da wadanda suka yi saura sun tashi ruwayoyi dubu hudu da suka shafi kiwon lafiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: shugaban bangaren bincike na ilimi da hadisai, da kur'ani da kiwon lafiya yayi bayani kan cewa akwai ruwayoyi dubu sha daya da aka ruwaito daga limaman tsarki (AS) da suka shafi kiwon lafiya: kuma daga cikin wadannan ruwayoyi an fitar da wadanda akwai shakku a cikinsu da wadanda suka yi saura sun tashi ruwayoyi dubu hudu da suka shafi kiwon lafiya. Muhammad Mahdi Esfahani shugaban wannan cibiya a wata tattaunawa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa: wannan na nuni da yadda bangaren kiwon lafiya ked a muhimmanci da kuma za a iya ingantawa ta hanyar amfani da ruwayoyi na limam gidan tsarki.
1017593