Bangaren siyasa: mai bawa majalisar shawara ta takwas a nan jamhuriyar musulunci tai ran shawara a harkokin da suka shafi harkokin kasa da kasa da ke bayani kan matsayin fadakarwar musulmi a mahangar imam Khomeini ® mu'assashin jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa; kasancewa tare da mutane ,kasancewa mabi tafarkin gaskiya da kamar yan danniya da babakere da kuma kawo sauyi da ci gaba duka suna daga cikin tunani da mahangar imam Kumeini ®.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: mai bawa majalisar shawara ta takwas a nan jamhuriyar musulunci tai ran shawara a harkokin da suka shafi harkokin kasa da kasa da ke bayani kan matsayin fadakarwar musulmi a mahangar imam Khomeini ® mu'assashin jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa; kasancewa tare da mutane ,kasancewa mabi tafarkin gaskiya da kamar yan danniya da babakere da kuma kawo sauyi da ci gaba duka suna daga cikin tunani da mahangar imam Kumeini ®. Huseini Sheikhul Islam mai bada shawara kan harkokin da suka shafi kasa da kasa ga shugaban majalisar shawara ta jamhuriyar musulunci ta Iran a wata tattaunawa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayyana hakan.
1017503