Bangaren zamantakewa; babban sakataren kula da shiya tarurruka da suka shafi Zainab (AS) yayi nuni da cewa sun samu makaloli dari biyar da suka shafi bangarori biyar na wannan taro da cewa; ganin yadda manazarta da masu bincike a fadin jamhuriyar musulunci ta Iran sun karbi wannan taro da bukatar da suka nuna sau biya an adage lokacin rufe karbar makaloli da Karin makonni biyu .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: babban sakataren kula da shiya tarurruka da suka shafi Zainab (AS) yayi nuni da cewa sun samu makaloli dari biyar da suka shafi bangarori biyar na wannan taro da cewa; ganin yadda manazarta da masu bincike a fadin jamhuriyar musulunci ta Iran sun karbi wannan taro da bukatar da suka nuna sau biya an adage lokacin rufe karbar makaloli da Karin makonni biyu . makalollin dari biyar da aka samu sun shafi rayuwar da gwagwarmayarta da yadda a matsayinta na karamar yarinya matashiya ta taka rawar gani wajen tunkarar zalunci da fadakar da jama'a da kuma matsayinta na diya kwawa,mata da kuma uwa da kuma basirar da Allah ya huwace mata.
1017547