Bangaren kasa da kasa, maid akin sarkin kasar Bahrain ta yi da’awar cewa mahukuntan kasar suna kare hakkokin dan adam da kuma bayar da dama ga dukaknin mabiya addinai da su gudaar da tarukansu cikin yanci ba tare da wata tsangwama ba sabanin abin da dukkanin kungiyoyin kare hakkokin ‘yan adam na duniya suka tabbatar da shi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jamiyyar Alwast cewa, a wani taro da aka gudanar a kasar Faransa, mai dakin sarkin kasar Bahrain ta yi da’awar cewa mahukuntan kasar suna kare hakkokin dan adam da kuma bayar da dama ga dukaknin mabiya addinai da su gudaar da tarukansu cikin yanci ba tare da wata tsangwama ba sabanin abin da dukkanin kungiyoyin kare hakkokin ‘yan adam na duniya suka tabbatar da shi kan cewa, masarautar Bahrain tana take hakkokin ‘yan adam.
A lokacin da take cikin wannan bayani na ban dariya, ta yi subul da baka, inda ta bayyana cewa mabiya tafrkin shi’a su ne suka fi yawa a kasar Bahrain amma kuma suna fuskantar matsaloli da takura wajen gudanar da tarukansu an addini daidai da fahimtar mazhabarsu.
Mai dakin sarkin kasar Bahrain ta yi da’awar cewa mahukuntan kasar suna kare hakkokin dan adam da kuma bayar da dama ga dukaknin mabiya addinai da su gudaar da tarukansu cikin yanci ba tare da wata tsangwama ba sabanin abin da dukkanin kungiyoyin kare hakkokin ‘yan adam na duniya suka tabbatar da shi cewa sarakunan Bahrain azzalumai ne.
1017703