IQNA

Ma’aikatar Harkokin Waje Ta Mayar Da Martani Kan kashe Fararen Hula A Syria

16:29 - May 29, 2012
Lambar Labari: 2337162
Bangaren siyasa, ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ta mayar da martani kan kisan kiyashin da ‘yan ta’adda suke yi wa fararen hula akasar Syria da nufin kara ruruta wutar rikicin da ake fama da shi a kasar tun bayan da kasashen yammacin turai da na larabawa suka kudiri aniyar kawar da halastacciyar gwamnatin kasar saboda matakan da take dauka na nuna goyon baya ga gwagwarmayar palastinu da Lebanon.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ta mayar da martani kan kisan kiyashin da ‘yan ta’adda suke yi wa fararen hula akasar Syria da nufin kara ruruta wutar rikicin da ake fama da shi a kasar tun bayan da kasashen yammacin turai da na larabawa suka kudiri aniyar kawar da halastacciyar gwamnatin kasar saboda matakan da take dauka na nuna goyon baya ga gwagwarmayar palastinu da Lebanon da suke yaki da yahudawan sahyuniya.
Kungiyar alkaida ta ce ita ke da alhakin kai harin ta’addancin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama da sukahada da fararen hula da jami’an tsaro a kasar Syria da sunan jihadi a tafarkin Allah kamar yadda kungiyar wadda ta shahara da irin wadannan ayuka ta sheda lamarin da ya fuskanci gagarumar suka da Allawadai daga al’ummomin duniya.
Ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ta mayar da martani kan kisan kiyashin da ‘yan ta’adda suke yi wa fararen hula akasar Syria da nufin kara ruruta wutar rikicin da ake fama da shi a kasar tun bayan da kasashen yammacin turai da na larabawa suka kudiri aniyar kawar da halastacciyar gwamnatin kasar saboda matakan da take dauka na nuna goyon baya ga gwagwarmayar palastinu da Lebanon.
1018417

captcha