IQNA

Za A Gurfanar Da Mutumin Da Ya Keta Alfarmar Kur’ani A Iraki

23:43 - May 30, 2012
Lambar Labari: 2338096
Bangaren kasa da kasa, bangaren shari’a na kasar Iraki zai gurfanar da mutumin da yak eta alfarmar kur’ani a kasar agaban kuliya domin hukunta shi kan laifin da ya tafka wanda yay i hannun riga da addinin mutanen kasar wadanda akasarinsu mabiya taarkin addinin muslunci ne

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na sautul Iraq cewa bangaren shari’a na kasar Iraki zai gurfanar da mutumin da yak eta alfarmar kur’ani a kasar agaban kuliya domin hukunta shi kan laifin da ya tafka wanda yay i hannun riga da addinin mutanen kasar wadanda akasarinsu mabiya taarkin addinin muslunci ne.
Jaridar ta kawo labarin da ke cewa Jam'iyyar 'yanci da adalci ta kungiyar 'yan uwa musulmi a kasar Masar ta ce ta fara gudanar da tattaunawa tare da sauran bangarorin siyasa domin hada karfi da karfe a zaben da za a gudanar zagaye na biyu.
A taron manema da babban sakataren jam'iyyar Isam Iryan ya gabatar ya tabbatar da cewa dan takararsu Muhammad Marsi ya fara gudanar da tattaunawa tare da sauran bangarori na siyasa, domin hada babban kawancen da zai kawo karshen duk wani yunkuri na dawo da wadanda ya kira tsoffin ‘yan kama karya kan shugabancin kasar, wato yana ishara da dan takara mai zaman kansa kuma tsohon pira ministan hambararre shugaban kasar Husni Mubarak Ahmad Shafiq, wanda za su kara a zabe zagaye na biyu.
Kasashen Amurka da Haramtacciyar kasar Isra'ila da ma wasu daga cikin kasashen larabawa, suna ta fadi tashin ganin cewa an kayar da dan takarar kungiyar 'yan uwa musulmin Muhamma Mursi.

1019053





captcha