Bangaren fikira da ilimi, zaman taro matsayin Imam Amirul mumini (AS) a birnin Tantario na kasar Madagascar tare da lartar malaman addinin musuluci da kuma masana inda aka gudanar da bayani ga mahalrta taro tare da bayyana matsayinsa madaukaki bisa hujjoji da dalilai na nasii daga ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa an gudanar da zaman taro matsayin Imam Amirul mumini (AS) a birnin Tantario na kasar Madagascar tare da lartar malaman addinin musuluci da kuma masana inda aka gudanar da bayani ga mahalrta taro tare da bayyana matsayinsa madaukaki bisa hujjoji da dalilai na nasii daga ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Ita kuwa kasar Afirka ta kudu ta maye gurbin haramtacciyar kasar Isra’ila da sunan palastinu a kan dukaknin kayyaykin da take fitarwa ko take shigo da su a cikin kasarta da hakan ya hada har da wadanda ake kawo daga harantacciyar kasar yahudawa maiimakon alamar su sai a saka ta palastinu a matsayin amintacciyar kasa.
Ana shirin gudanar da wani shiri da aka kira da yunkurin nuna goyon baya ga masallacin Qods ta hanayar sadarwa wanda hakan shi ne karon farko da masana a wannan bangaren za su gudanar da irin wannan shiri, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da haramtacciyar kasar Isra’ila kan harin ta’addancin da ta kai masallatan musulmi palastinawa a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a cikin wannan mako.
Afirka ta kudu ta maye gurbin haramtacciyar kasar Isra’ila da sunan palastinu a kan dukaknin kayyaykin da take fitarwa ko take shigo da su a cikin kasarta da hakan ya hada har da wadanda ake kawo daga harantacciyar kasar yahudawa maiimakon alamar su sai a saka ta palastinu a matsayin amintacciyar kasa a wajenta.
1020345