IQNA

Makon Ilimi A Kuwasiya

Bangaren al'adu da fasaha; mai bada shawara kuma mataimakin shugaban hukumar da ke kula da harkokin da suka shafi al'adu da dangantaka a tsakanin kasashen musulmi a wata ganawa day a yi da Tarkowic mukaddashin shugaban jami'ar da ke kula da harkokin dangantakar kasa da kasa ya bada labarin fara makon uilimi na hadin guiwa tsakanin wannan jami'ar da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a wanan kasa ta Krawasiya.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi alkur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa. mai bada shawara kuma mataimakin shugaban hukumar da ke kula da harkokin da suka shafi al'adu da dangantaka a tsakanin kasashen musulmi a wata ganawa day a yi da Tarkowic mukaddashin shugaban jami'ar da ke kula da harkokin dangantakar kasa da kasa ya bada labarin fara makon uilimi na hadin guiwa tsakanin wannan jami'ar da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a wanan kasa ta Krawasiya.Wannan makon ilimi wata dam ace babba ta masanyar ilimi da fahimta a tsakanin yan yan jami'a a wannan kasa kuma zai kara kusanci da fahimta a tsakanin yan jami'ar musamman idan aka yi la'akarin da yadda iilimi da yaduwa a wannan kasa da kuma yadda harkokin addini musulunci da al'addun musulunci ke yaduwa a wannan kasa.
1024972