IQNA

Wanda Ya Ci Mutuncin Littafen Musulunci Ya Nemi Gafarar Musulmi

18:46 - June 09, 2012
Lambar Labari: 2342939
Bangaren kasa da kasa; Biram Wild Aabidi wan day a bada umarnin kona littafen musulmi a kasar mauritaniya ta fitar da wata wasika da a cikinta yake neman gafarar musulmin duniya kan wannan mumunan aikin nasa.
Wanda Ya Ci Mutuncin Littafen Musulunci Ya Nemi Gafarar Musulmi

Bangaren kasa da kasa; Biram Wild Aabidi wan day a bada umarnin kona littafen musulmi a kasar mauritaniya ta fitar da wata wasika da a cikinta yake neman gafarar musulmin duniya kan wannan mumunan aikin nasa.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi alkur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa. Biram Wild Aabidi wan day a bada umarnin kona littafen musulmi a kasar mauritaniya ta fitar da wata wasika da a cikinta yake neman gafarar musulmin duniya kan wannan mumunan aikin nasa.
1024987
captcha