Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutanen birnin Montral na kasar Canada ne suka yi wani gangami a jiya a tsakiya birnin domin nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Bahrain da suke neman sauyi ta hanayar lumana kuma ake murkushe su da karfin tuwo tare da taimakon kasashen yammacin turai da na larabawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Canoe cewa, daruruwan mutanen birnin Montral na kasar Canada ne suka yi wani gangami a jiya a tsakiya birnin domin nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Bahrain da suke neman sauyi ta hanayar lumana kuma ake murkushe su da karfin tuwo tare da taimakon kasashen yammacin turai da na larabawa,amsu biyya ga manufofin yahudawa.
Masu gangamin sun daga tutocin kasar Bahrain da kuma hotunan mutanen da suka yi shahada a hannun dakarun kasar da kuma ‘yan bangar sarki wadanda suke kasha fararen hula da makamai da suka hada da bindigogi da kuma takubba da adduna, domin kuwa akasarinsu da ma ba ‘yan kasar ba ne an kawo su ne daga kasashen Jordan da Pakistan.
A jiya daruruwan mutanen birnin Montral na kasar Canada ne suka yi wani gangami a jiya a tsakiya birnin domin nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Bahrain da suke neman sauyi ta hanayar lumana kuma ake murkushe su da karfin tuwo tare da taimakon kasashen yammacin turai da na larabawa ‘yan barandan turawa.
1025779