IQNA

Marigayi Imam Khomeini (RA) Da Taimakon Raunana Ya shake Magoron Shaidan

20:49 - June 10, 2012
Lambar Labari: 2343791
Bangaren siyasa da zamantakewa, marigayi Imam Khomeini (RA) tare da taimakon Allah madaukakin sarki da kuma raunana daga cikin mutane ya shakare makogoron shidanun duniya inda ya hana su lumfashi ta hanyarsu hana su aiwatar da bakaken manufofinsu kan al’ummomin duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, daya daga cikin malaman addini a jamhuriyar muslunci sheikh Shakiri ya bayyana cewa marigayi Imam Khomeini (RA) tare da taimakon Allah madaukakin sarki da kuma raunana daga cikin mutane ya shakare makogoron shidanun duniya inda ya hana su lumfashi ta hanyarsu hana su aiwatar da bakaken manufofinsu kan al’ummomin duniya musamman ma raunana daga cikinsu.
Ya ci gaba da cewa idan aka yi la’akari da irin gwagwarmayar da Imam Khomeini (RA) yay i da manyan azzaluman duniya ya isa ya babban darasi da za a buga misali da shi a cikin dukkanin yunkurin kawar da zallunci a duniyarmu ta yau, kuma hakan ta kasance saboda dalili guda daya, shi ne mayar da komai ga Allah bayan yin iyakcin kokarinsa, tare da neman taimakon Allah madaukakin sarki shi kadai.
Marigayi Imam Khomeini (RA) tare da taimakon Allah madaukakin sarki da kuma raunana daga cikin mutane ya shakare makogoron shidanun duniya inda ya hana su lumfashi ta hanyarsu hana su aiwatar da bakaken manufofinsu kan al’ummomin duniya, wanda kuma tasirin hakan ne ake gani a halin yanzu a duniyar musulmi. 1025731
captcha