IQNA

An kai hari A Gidan Babban Sakataren Jam'iyar Wifak A Kasar Bahrain

12:22 - June 12, 2012
Lambar Labari: 2345103
Bangaren kasa da kasa; jami'an tsaro na gwamnatin Ali Khalifa sun kai samamai da hari a gidan Kheikh Ali Salman babban sakataren jam'iyar Alwifar milli ta kasar.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa: jami'an tsaro na gwamnatin Ali Khalifa sun kai samamai da hari a gidan Kheikh Ali Salman babban sakataren jam'iyar Alwifar milli ta kasar. An Nakalto daga Al'alama cewa jami'an tsaro na gwamnatin Bahrain sun kai hari da samamai a gidan babban saktaren jam'iyar Alwifak kuma gidansa yana a yankin Albilad alkadim kuma sun sace duki wata na'ura da ke a gidan.Sheikh Suleiman a ranar ashirin da daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin da jam'iya ke shirye shiryen gudanart da wani taro na girmama mutane dubu shidda da dari biyar da suka taka rawar gani na jam'iyar ne suka kai masu wannan samamai.
1027219
captcha