IQNA

Musulmi Ba Su Amince Da Tsatsauran Ra'ayi Na Kin Wasu Addinai Ba

20:02 - June 16, 2012
Lambar Labari: 2347971
Bangaren siyasa da zamantakewa, addinin muslunci bai amince da tsatsauran ra'ayi na kin wasu sauran jama'a bad a hakan zai kai ga kafirta sauran musulmi da ma haslata jininsu ko haifar da rashin jituwa tsakanin mabiya addinin muslunci da wasu addinai na daba ta hanayar bayar da fatawoyi marassa kan gado.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habara cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar bunkasa harkokin al'adun muslunci cewa, a lokacin da yake ganawa da shugaban majalisar shawar ta musulmin kasar Rasha, shugaban cibiyar Muhammad Baqir Khorramshad ya bayyana cewa addinin muslunci bai amince da tsatsauran ra'ayi na kin wasu sauran jama'a bad a hakan zai kai ga kafirta sauran musulmi da ma haslata jininsu ko haifar da rashin jituwa tsakanin mabiya addinin muslunci da wasu addinai na daba ta hanayar bayar da fatawoyi marassa kan gado da rashin ilimi ko sani makama.
Da dama daga cikin irin wadannan fatawoyin na haddasa fitina acikin al'ummar musulmi dai suna zuwa ne daga malman wahabiyawan saudiyya da suke kafirta sauran musulmi, wanda kuma da sannu al'ummar musulmi a duniya ta fara gano matsayin hakan tare da yi kanta kiyamullali.
Addinin muslunci bai amince da tsatsauran ra'ayi na kin wasu sauran jama'a bad a hakan zai kai ga kafirta sauran musulmi da ma haslata jininsu ko haifar da rashin jituwa tsakanin mabiya addinin muslunci da wasu addinai na daba ta hanayar bayar da fatawoyi marassa tushe a cikin addini.
1030249
captcha