Bangaren kasa da kasa, jami'ar Azahar ta kasar Masar bat a amince da wata yarjejeniya da aka cimmawa tsakanin fadar Vatican da kuma haramtacciyar kasar Israila ba dangane da mamaye masallacin Qods mai alfarma da haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyuniya take yi.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto agashafin sadarwa na ayanr gizo na allafrica cewa, babbar jami'ar musulunci wato jami'ar Azahar ta kasar Masar bat a amince da wata yarjejeniya da aka cimmawa tsakanin fadar Vatican da kuma haramtacciyar kasar Israila ba dangane da mamaye masallacin Qods mai alfarma da haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyuniya take yi tunsama da shekaru sittin da suka gabata.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan yarjejeniya da bangarorin biyu suka cimmawa tana tatatre da aggarumin hadari, musamman ma ganin cewa fadar Vatican tana wakiltar akasarin mabiya addini kirista na duniya ne, kuma da dama daga cikin mabiyanta basu amince da wannan yarjejniya ba wadda ta yi hannun riga da koyarwar addinin kirista.
Bbabar jami'ar Azahar ta kasar Masar bat a amince da wata yarjejeniya da aka cimmawa tsakanin fadar Vatican da kuma haramtacciyar kasar Israila ba dangane da mamaye masallacin Qods mai alfarma da haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyuniya take yi a halin yanzu a cikin birnin da kuma sauran yankunan plastinawa.
1030323