IQNA

Cibiyoyi Da Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Bukaci Kawo Karshen Killace Gaza

20:00 - June 16, 2012
Lambar Labari: 2347978
Bangaren kasa da kasa, sama da kungiyoyi da cibiyoyi na kasa da kasa hamsin suka bukaci da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila take sama da shekaru biyar da suka gabata wanda haan ya yi hannun riga da dukaknin dokoki da ka'idoji na duniya.
Kamfanin dilalnin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na ayanr gizo cewa, sama da kungiyoyi da cibiyoyi na kasa da kasa hamsin suka bukaci da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila take sama da shekaru biyar da suka gabata wanda haan ya yi hannun riga da dukaknin dokoki da ka'idoji na duniya kuma an yi shiri da maganar.
A wani bayanin kuma babbar jami'ar Azahar ta kasar Masar bat a amince da wata yarjejeniya da aka cimmawa tsakanin fadar Vatican da kuma haramtacciyar kasar Israila ba dangane da mamaye masallacin Qods mai alfarma da haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyuniya take yi a halin yanzu a cikin birnin da kuma sauran yankunan plastinawa.
Kungiyoyi da cibiyoyi na kasa da kasa sama da hamsin suka bukaci da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila take sama da shekaru biyar da suka gabata wanda haan ya yi hannun riga da dukaknin dokoki da ka'idoji na duniya kuma an yi shiri da maganar kamar dan adam ne ake ci wa zarafi ba.
1030271
captcha