Bangaren al’adu da fasaha, a yau ne za afar agudanar da wani zaman taro mai taken sakon manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi da iyalan gidansa tsarkaka a birnin Autawa na kasar Canada tare da halartar wakilan cibiyoyin kungiyoyin naddini na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaran cibiyar yada al’adu cewa, a yau ne za afar agudanar da wani zaman taro mai taken sakon manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi da iyalan gidansa tsarkaka a birnin Autawa na kasar Canada tare da halartar wakilan cibiyoyin kungiyoyin na addini na kasar daga garuruwa daban-daban.
Ana shirin fara gudanar da tarukan maulidin manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka tare da halartar manyan malaman addinin muslunci na kasar kamar dai yadda aka saba gudanarwa akowace shekara a birnin Abijan fadar mulki.
Bayanin ya ci gaba da cewa babban kwamitin malaman addinin addinin muslunci da limaman masalatai ta kasar ce ta dauki nauyin shirya wannan zaman taro na murnan zagayowar lokacin haihuwar manzon Allah (SAW) wanda dukaknin musulmi suke girmamawa a ko’ina cikin fadin duniya baki daya.
Yanzu haka dai ana shirin fara gudanar da tarukan maulidin manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka tare da halartar manyan malaman addinin muslunci na kasar ta wadda daya ce daga cikin kasashen yammacin nahiyar Afirka mai matukar muhimmanci. 1030676