IQNA

An Gudanar Taro Kan Matsayin Idul Mab'as A birnin Karachi Na Kasar Pakistan

23:05 - June 18, 2012
Lambar Labari: 2349289
Bangaren siyasa da zamantakewa, an gudanar da wani zaman taro kan matsayin idul amb'as a birnin Karachi na kasar Pakistan wanda ya samu halartar masana daga sassa daban na kasar musamman ma mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah da kuma masu bukatar ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi.
Kamfanin dillancin cin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wani zaman taro kan matsayin idul amb'as a birnin Karachi na kasar Pakistan wanda ya samu halartar masana daga sassa daban na kasar musamman ma mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah da kuma masu bukatar ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi mabiya tafarkin sunna da mabiya tafarkin iyalan gidan manzo.

Majiyoyin asibiti na kasar Libya sun tabbatar da cewa mutane da dama ne suka rasa rayukansu sakamakon rikicin da ya barke a wasu yankuna na kasar a cikin kasa da mako guda.
Shugaban asibitin Qaryan da ke kudancin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libya Dr. Ibrahim Kharim ya fadi a daren jiya cewa, akwai gawawwakin mutane sama da 60 a cikin asibitinsa suka rasa rayukansu sakamakon rikicin, yayin da wasu kimanin 140 suke kwance suna karbar magani, sakamakon raunukan da suka samu.
Tun kimanin mako guda da ya gabata ne rikicin kabilanci ya barke a yakin Al-shakikah da ke yammacin Libya, daga bisani kuma ya koma fada tsakanin 'yan bindiga da jami'an majalisar wucin gadin kasar, wadda ta maye gurbin shugabancin marigayi Gaddafi.
1031694







captcha