Bangaren kur'ani, an bayar da kyautar litatfai 1600 ga mahalrata gasar karatun kur'ani mai tsarki da suka fito daga kasashe ketare domin samun masaniya a kan rubutun da aka yi kan lamurra da dama da suka shafi muslunci da ala'dunsa wand malaman muslunci na yankin suka rubuta tsawon shekaru da kuma sabbin daga cikinsu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yamar gizo na bangaren yada labaransa cewa, an bayar da kyautar litatfai 1600 ga mahalrata gasar karatun kur'ani mai tsarki da suka fito daga kasashe ketare domin samun masaniya a kan rubutun da aka yi kan lamurra da dama da suka shafi muslunci da ala'dunsa wand malaman muslunci na yankin suka rubuta tsawon shekaru da kuma sabbin daga cikinsu wadanda suke da dangantaka da ilmomi na jami'a da sauransu.
Wadannan litatfai a cewar bababr daraktan cibiyar da ke shirya gasar karatun kur'ani suna da matukar muhimamnci ga makaranta da kuma masu nazari kan harkokin addini, domin kuwa an yi kokari ne matuka wajen hada litatfai da suke da dangataka da wane bangare na ilimi a cikin addini, kuma wannan shi ne karon farko da aka fara aiwatar da hakan.
Bayanin ya ce an bayar da kyautar litatfai dubu daya da dari shida ga mahalrata gasar karatun kur'ani mai tsarki da suka fito daga kasashe ketare domin samun masaniya a kan rubutun da aka yi kan lamurra da dama da suka shafi muslunci da ala'dunsa wand malaman muslunci na yankin suka rubuta tsawon shekaru da kuma sabbin daga cikinsu, wadanda ana amfani da wasunsu wajen koyarwa ajami'oi. 1035382