IQNA

Hanyoyin kara Kyautata Gasar Karatun Kur'ani A kasar Iran A Bude Suke

17:53 - June 26, 2012
Lambar Labari: 2355192
Bangaren kur'ani, hanyoyin kara kyautata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a kasar Iran a bude suke domin kuwa gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki sun jadda muhimmancin saka gasar karatu da harder kur'ani ta zama mai tasiri a cikin rayuwar zamantakewar mutane maimakon takaituwa kawai da karatun kuma a gaban jama'a ko samun myautuka kamar dai yadda suka hadu a kan hakan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, masana suna ganin hanyoyin kara kyautata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a kasar Iran a bude suke domin kuwa gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki sun jadda muhimmancin saka gasar karatu da harder kur'ani ta zama mai tasiri a cikin rayuwar zamantakewar mutane maimakon takaituwa kawai da karatun kuma a gaban jama'a ko samun myautuka kamar dai yadda suka hadu.
Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin fitattun masana kan harkokin gasar karatu da hardr kur'ani mai tsarki daga kasashen duniya da suka halarci wannan gasa sun yi iamnin cewa, nan bad a jimawa ba Iran za ta zama ta daya a duniya matukar dai ta ci gaba da yin hakan kamar yadda ta fara.
hanyoyin kara kyautata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a kasar Iran a bude suke domin kuwa gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki sun jadda muhimmancin saka gasar karatu da harder kur'ani ta zama mai tasiri a cikin rayuwar zamantakewar mutane maimakon takaituwa kawai da karatun kuma a gaban jama'a ko samun myautuka kamar dai yadda suka hadu a kansu a tattaunawar da aka gudana a gefen gasar.
1035065


captcha