Bangaren siyasa da zamantakewa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Nigeria sun gudanar da taruka na watan Sha’aban a birnin Zaria tare da halartar malaman addini da kuma masana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa a nahiyar Afirka cewa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Nigeria sun gudanar da taruka na watan Sha’aban a birnin Zaria tare da halartar malaman addini da kuma masana inda wasunsu suka gabatar da jawabai.
Jagoran harkar muslunci a tarayyar Nigeria malam Ibrahim shi ne wanda ya yi jawabin karshe da ya ambaci falalo na watan sha’aban da kuma muhimman abubuwan da ake so musulmi ya mayar da hankali wajen aiwatar da su a cikin wannan wata mai alfarma, gami da yin bayani kan dangane da ranar haihuwar Imam Hussain (AS) wanda ya yi daidai da ranar da kagudanar da tarukan.
Dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Nigeria sun gudanar da taruka na watan Sha’aban a birnin Zaria tare da halartar malaman addini da kuma masana, inda shugaban harkar musulunci ya rufe taron da bayaninsa.
1040382